Posts

Showing posts from January, 2019

MORDERN QUR'ANIC RECITATION COMPETITION IN KADUNA NIGERIA

Image
MORDERN QUR'ANIC RECITATION COMPETITION IN KADUNA NIGERIA
AYAU LARABA 31/01/2019 AKA FARA GASAN KARATUN QUR'ANI NA KASA A GARIN KADUNA NIGERIA

GASAN YASAMU HALARTAN MANYAN BAKI DAGA SASSA DABAN DABAN NA NIGERIA DAMA KASAN SAUDIA KANA KUMA ZA A RUFE GASAN ARANAR LAHADI MAI ZUWA AREWAONE ZAMU KAWO MUKU RUFEWAR DAZARAN ANGAMA INSHA ALLAH

TARAN KUNGIYAN NISA'UL SUNNAH KARKASHIN IZALA

Image
TARAN KUNGIYAN NISA'UL SUNNAH KARKASHIN IZALA wanda aka bude ranar sati 26/01/2019 aka rufe ranar lahadi 27/01/2019
taran yasamu halartan manyan malamai kamar su shugaban izala sheikh abdullahi bala lau da sakataren sa sheikh dr kabiru haruna gombe dr sale pakistan kano da kuma shugaban nisa'ul sunnah wato malama rabi'atu baba zaria da sauran manyan malamai tare da 'yan siyasa na {A.P.C} uba sani dantakaran sanata na kaduna ta tsakiya dana {P.D.P} mr la


TAMBAYOYI 106 GA 'YAN MATA DA MATAN AURE ?

TAMBAYOYI 106 GA 'YAN MATA DA MATAN AURE ?
MATSALOLIN JININ HAILA DA NA ISTIHALA NO:1 YAYA AKE GANE JININ HAILA ? AMSA
Jinin haila Shi wani jine ne baki mai kauri mai wari wanda yake gudana da kansa daga gaban mace a wadansu lukuta sanannu ba tare da wani dalili na ciwo ko haihuwa ba.


{sahihu fiqhu Al-sunnah p:178


NO:2


YAYA AKE GANE JININ BIKI ?


AMSA

Shi wani jini ne mai fitowa a sababbin haihuwa.{Sahihu Fiqhu Al'sunnah p:186N0:3


YAYA AKE GANE JININ IS'TIHALA {JININ CIWO} ?AMSA


Shine zubowan jini daga gaban mace ba a lukutan haila ko biki ba ko kuma bayan karewan kwanakinsu. Shi jini ne wanda baya cikin dabi'ar mata ko halittar su, abin sani wata jijiya ce ta yanke wanda jini jajur yake kwarara baya yanke wa face an nemi magani.{Sahihu Fiqhu Al'sunnah p:187}

MANUFAR AIKIN DAN AGAJI

Image
Manufar aikin dan agaji

Aikin Dan Agajin shine bada taimakon farko ga majinyaci nan take kafin akaishi ga likita. Hade da taimakawa al'umma baki daya musulmai da wadanda ba musulmai ba musamman a wajen tarukan addini da harkokin tsaro a afadin nigeria.


Bada taimakon farko shine manufar aikin Agaji Ga dan agaji, Fareti baya daga cikin aikin agaji, sai dai akanyi shi domin motsa jiki ga dan agaji. 'Yan agajin Izala wadanda Eng. Mustapha Imam Sitti yake jagoranta suna da horo na aikin agaji, basa rike sanda ko wani katako mai kirar bindiga domin fareti Ko Motsa jiki, musamman ganin yadda harkokin tsaro suka zama a kasa.


Dan haka Daraktan agaji na kasa, Eng Mustapha Imam sitti, ya murci daraktocin agaji na jihohi, da wakilan agaji na kasa a jihohin Su, da su kula da irin masu daukan sanda suke fareti, wannan kungiya ta haramta hakan a tsarin faretin yan agaji domin kaucewa jefa mutane a rudani.


Allah ya taimake mu.


TEACH YOUR SELF

ENGLISH-ARABIC-HAUSA
Good Morning صباح الخير Ina kwana Good evening مساء الخير Ina wuni Good night تصبح على الخير Ka kwana lafiya Your Welcome مرحبا

GARZON SOJA DAYA DAGA CIKIN GORAZAN SOJAN NIGERIA

GARZON SOJA DAYA DAGA CIKIN GORAZAN SOJAN NIGERIA DA SUKA RASU AFAGEN FAFATAWA DA YAN BOKO HARAM A SAMBISA

GANGAMIN TARAN APC A GARIN KADUNA

GANGAMIN TARAN APC A GARIN KADUNA

GOMNA NASIR AHMAD EL'RUFA'I
YA KADDAMAR DA YAKIN NEMAN ZABE A 2019


SHUGABA BUHARI YAYI SHIRIN FAFATAWA ACIKN ZABEN DAKE GABATOWA

SHUGABA BUHARI YAYI SHIRIN FAFATAWA ACIKN ZABEN DAKE GABATOWA
A 2019
SHUGABA BUHARI ALOKACIN DAYA DAGA TUTAR YAKIN NEMAN ZABE

GOMNATIN TARANYA TAYI KIRA TSAKANIN MAKIYAYA DA MANOMA AKAN ZAMAN LAFIYA

GOMNATIN TARANYA TAYI KIRA A TSAKANIN MAKIYAYA DA MANOMA AKAN ZAMAN LAFIYA

DOMIN SAMUN ZAMAN LAFIYA MAI DAUREWA A NIGERIA KANA KUMA DAGA BISANI KUNYAR MAKIYAN SUKAYI KIRA GA GOMNATIN AKAN GINA MUSU BURTALIN SHANU DAN CIGABA DA KIWON SU ASAUKAKE

ZAFAFAN HOTUNAN JARUMI TAHEER KARGI KADUNA

Image
ZAFAFAN HOTUNAN JARUMI TAHEER KARGI KADUNA