MANUFAR AIKIN DAN AGAJI

Manufar aikin dan agajiAikin Dan Agajin shine bada taimakon farko ga majinyaci nan take kafin akaishi ga likita. Hade da taimakawa al'umma baki daya musulmai da wadanda ba musulmai ba musamman a wajen tarukan addini da harkokin tsaro a afadin nigeria.


Bada taimakon farko shine manufar aikin Agaji Ga dan agaji, Fareti baya daga cikin aikin agaji, sai dai akanyi shi domin motsa jiki ga dan agaji. 'Yan agajin Izala wadanda Eng. Mustapha Imam Sitti yake jagoranta suna da horo na aikin agaji, basa rike sanda ko wani katako mai kirar bindiga domin fareti Ko Motsa jiki, musamman ganin yadda harkokin tsaro suka zama a kasa.


Dan haka Daraktan agaji na kasa, Eng Mustapha Imam sitti, ya murci daraktocin agaji na jihohi, da wakilan agaji na kasa a jihohin Su, da su kula da irin masu daukan sanda suke fareti, wannan kungiya ta haramta hakan a tsarin faretin yan agaji domin kaucewa jefa mutane a rudani.


Allah ya taimake mu.


Comments

Popular posts from this blog

TEACH YOUR SELF

TAMBAYOYI 106 GA 'YAN MATA DA MATAN AURE ?