TARAN KUNGIYAN NISA'UL SUNNAH KARKASHIN IZALA

TARAN KUNGIYAN NISA'UL SUNNAH KARKASHIN IZALA

wanda aka bude ranar sati 26/01/2019 aka rufe ranar lahadi 27/01/2019

taran yasamu halartan manyan malamai kamar su shugaban izala sheikh abdullahi bala lau da sakataren sa sheikh dr kabiru haruna gombe dr sale pakistan kano da kuma shugaban nisa'ul sunnah wato malama rabi'atu baba zaria da sauran manyan malamai tare da 'yan siyasa na {A.P.C} uba sani dantakaran sanata na kaduna ta tsakiya dana {P.D.P} mr la


Comments

Popular posts from this blog

TEACH YOUR SELF

MANUFAR AIKIN DAN AGAJI

TAMBAYOYI 106 GA 'YAN MATA DA MATAN AURE ?